Kalli yadda tayi kasa da kanta kamar ba ita ba, Shiga ku kalli Bidiyon yadda ta sheke kishiyarta ta hanyar…

babbar magana mun samu Bidiyon da yake mana bayanin yadda wannan baiwar Allah Ta jefa kishiyar ta a rijiya a yayin da suna tsaka da sharia da ita a kotu, Ubangiji Allah Ya Sa Mu dace, Ameen

Ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Wannan rayuwa gabadayan ta abar tsoro ce wai ace wadanda bazaka taba kawowa a kanka zasu iya aikata abu ba su kake ta gani

don Allah da ganin wannan baiwar Allah zakayi tunanin zata iya kashe mutum, amma saboda kishi irin nasu na mata, an kamata da zargin ta sheke kishiyarta, Ubangiji Allah ya sa mu dace.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *