Kalli yadda jaruman kannywood suka fito zanga zanga kwanso da kwar kwatar su..
Yadda jaruman kannywood sukai dan dazo suka fito zanga zangar lumana wato zanga zanga ta neman yanci agurin wanda suke zalun tar al’umma maza da mata dake arewacin Nigeria.
Sanin kan kune yanzu ankai matakin da shuwa ga banni babu wanda yake aikata abun da tala kawansa suke so sai dai, dai dai domin ba dukka aka taru aka zama da yaba misali kamar zulum.
Al’ummar jahar mai duguri ba laifi suna yaban baba gaba umara zulum wanda ya kasance shine gwamnan jahar maiduguri a yanzu maganr da muke muku dan haka kowa da kowa.
Wannan abun yashafa kafito kifito nafito muzo ayi wannan zanga zangar ta lumana bawai ta neman tashin han kaliba, muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.