Kalli yadda goggon birin da yafi ko wanne Girma a duniya yake muamala da mutane a cikin gari…

Tab din jam Hakika wannan goggon birin kato ne kuma cikin Ikon Allah ya ma saba muamala da mutane, ko da yake ance biri tana kama da mutum, Abinda wannan Labarin ya kunsa shine

A kan wani goggon birin da ya kasance yana muamala da mutane a cikin gari kamar shima din mutum ne, A wani taron da akayi a Indiya anan aka fito dashi a matsayin babban baki a wajen

Yana tafiya yadda kuka san shine ma Babban ministan kasar gabadaya, Wannan goggon birI ya bada mamaki sosai wani abin mamakin shine yadda mutane suka tsaya agurin ba tare da wani tsoro ba.

3
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *