Kai tsaye ga bidiyon matar da ta kona Kishiyar ta da Ruwan zafi kalli bidiyan…

InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun, yanzu haka kai tsaye mun kawo muku bidiyon yadda wata mata cikin rashin imani ta watsawa

kishiyar ruwan zafi wanda yayi sanadiyyar konewar ta a baya da kuma fuskar ta wanda yanzu maganar da ake muku tasha wahala ba Dan kadan ba.

Kamar yadda kuke gani Ajikin hotan wannan rubutun namu za kuga yadda abun har yafara ta bawa wacca aka watsawa ido kunga kuwa ai zata sha wahala sosai da sosai sai dai fatan afuwa daga Allah.

Bayan fada muku abun da yafaru, a wannan lokacin ya kama ta ace munyi dan tsokaci akan abun da yake faruwa sabo da abun yayi yawa shin wai me ke kawo wannan abun shin tsabar soyayyar mijine?.

Ko kuma dai soyayyar aljihun mijine wato ina nufin mata masu yawan irin ai kata mummunan abu akan miji shin tsabar san mijin ne ko kuma kawai sabo da mijin yana da kudine shine yasa ake kishin sa.

Wannan tambayar ina bukatar duk wata mace da tashigo cikin wannan shafin muna so ta bamu amsa kai harda mazamma muna so ku bamu amsa idan akwai wanda yasan amsar tambayar mu.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *