Kai kai wannan yasha na jaki, Bantaba ganin mutumin da yasha irin wannan dukan ya rayu ba, Shiga ku kalli Dan taaddan da…

ALHAMDULILLAH, Masha Allah muna Farinciki da kama wannan Shahararren dan taadda, Mun ci karo da wani Bidiyon da yake yi mana bayanin yadda aka kama wani bawan Allah Allah ake

zargin cewa shi din Shahararren dan Taadda ne da ya kashe mutane bila adadin, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Kara tona musu Asiri, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram,

Fatan Mu shine Ubangiji Allah Ya Bamu zaman Lafiya a kasashen mu da yankunan mu da garuruwan mu, Ameen ya Arhamar-Rahimin. Ga Bidiyon 👇👇👇

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *