Kai Jama’a ku kalla yadda budurwa ta mutu a dakin saurayin ta bayan…

Wannan abu yayi muni sosai da sosai domin iya jin abun sai ya saka ta kaici amma irin wannan abun basu fiya faruwa a arewacin Nigeria ba sai dai a kudancin Nigeria ku kuran ta labarin yanzu.

A yau muke samun wani mummunan labarin wata budurwa wacce ta mutu a dakin saurayin ta. Wacce ta kasance ita daliba ce karatu taje tana a matakin jami’a wato (Degree). Wannan budurwa tana karanta lissafi ne tana a aji ukku wato (Level 300).

Ta ziyarci saurayin nata ne tare da kawarta itama kawarta ta kasance daliba ce amma ba makaranta daya suke ba. Kamar yadda rahoto ya nuna lokacin da wannan budurwa taje wajen saurayin nata ya dafa masu shinkafa ne. Amma a daidai lokacin da budurwa take tsakiya da cin abincin sai ta kama ciwon ciki.

Ba jimawa take anan tace ga garin ku ma’ana ta mutu duk da saurayin nata da kawarta sunyi kokarin ceto rayuwar ta. Wani makwabcin gidan saurayin wanda ya bukaci a sakaya sunansa ya tabbatar da faruwar lamarin.

Rundunar yan sanda sun tabbatar da za’ayi bincike kan lamarin. Kawarta da saurayin nata yanzu haka suna daure a kurkuku. Yan sandan kuma sun bayyana lokacin da aka kira su dauki gawar sun dauke ta ne sun kaita gidan ajiyar gawarwaki.

Wannan shine abun da yafaru a gur guje ba tare da wani bata lolaci ba zaku iya a jiye mana comments a wajan comment mun gode da ziyara zuwa wannan shafin namu

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *