Kaduba fa ka gani Dan Allah Wannan Abinda sukayi ya dace da su ko akasin haka…
Wadannan yammata da kuke gani sun kasance Fulanin kasar Nijar ne wadanda ake musu take da Fulbe Bodabe, wannan bidiyo da
zamu saka muku ya kasance bidiyo ne na taron da su pulanin sukayi a kasar nijar kuma sun nuna hadin kai sosai sosai a cikin bidiyon
gwanin shaawa, Kai abin sedai ace tabarak Allah Masha Allah, Fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.