Jerin wasu fina finan hausa Da suka sami karbuwa a wannan shekarar 2021 Da kuma ribar da aka samu dasu…

Wasu daga cikin jerin fina finan hausa da suka sami karbuwa acikin wannan shekarar ta 2021 abun mamaki sukan su jaruman kannywood sunyi mamaki.

Sabo da yadda fina finan suka sami karbuwa agurin al’umma kuma ake yawan kallan su duda masu dogon zango ne wato series film kenan.

1 IZZAR SO

Shirin izzar so ya sami dau kaka sosai sabo da shi kanshi wanda yake da shirin a hannun sa wato jarumi lawan Ahmad wanda kukafi sanin da umar hashim Acikin shirin na izzar so.

2 LABARINA

Shirin labarina shiri ne mai dogon zango sabo da an dade ana tsara wannan film mai suna labarina wanda yakai kusan kimanin shekaru da fara shi, labarina shima ya karbu sosai.

3 ADUNIYA

shirin aduniya yasami kar buwa sosai sabo da yadda mutane suka karbe hannu bibiyu sabo da anzo da sabon salon abu buwa da suka kunshi harkar abun da yake faruwa a wannan lokacin.

4 GIDAN BADAMASI

kowa yasan yadda shirin gidan badamasi yasami kar buwa agurin mutane sabo da yazo da abu buwan ban mamaki kuma muna suna sanshi sosai sabo da yana da nisha dan tar wa.

5 KWANA CASA’IN

Shirin kwana casa’in yana da mukar dogon sabo da yadda aka dau koshi kuma idan kun kula duda yana magana akan siyasa ne hakan bai hana mutane suke kallan saba sabo da yasami dau kaka sosai..

To masu bibiyarmu a wannan shafin namu kunga wa yannan fina finan hausa dukkan su akwai wayan da aka samu riba dasu taban garan addinin muslinci kamar shirin izzar so mutane da yawa wan yanda basa kallan fina finan hausa ma suna kallan shirin izzar so sabo da yana fada karwa mai amfani.

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *