Jerin jaruman kannywood mata wanda suka dawo har kar film bayan auran su ya mutu da kuma silar da wowar tasu..
An bayyana wasu manyan fitattun jaruman kannywood da suka sake da wowa har kar film bayan auran su ya mutu acikin shekarar da tawo ce 2021.
Kamar yadda kuka sani da yawa daga cikin jaruman masana antar kannywood idan suka sami damar yin aure suna zuwa suyi auran su kamar kowa.
To sai dai idan auran su ya mutu wasu daga cikin su suna iya da wowa cikin masana antar kannywood domin ci gaba da har fina finan hausa.
Sabo da jaruman kannywood da yawa suna cewa sufa harkar film sana’a suka dau keta dan haka kuda auran su ya mutu sai su dawa ga jerin su kamar haka.
muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.