Jerin jaruman kannywood mata da Adam a zango ya taba soyayya dasu Amma ba sukai ga aure ba

Kamar yadda kuka sani Adam a zango ficaccan jarumi ne a masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood, wanda yayi soyayya.

Da ‘yan mata da dama amma bai aure su ba. to a yau dai mun sami wanj bidiyo daga Tashar “Gasmiya24 Tv”

Dake manhajar Youtube, cikin bidiyan da aka yi bayani akan wasu daga cikin jaruman Kannywood mata da jarumi Adam a zango yayi soyayya da su amma bai aure su ba.

Dan haka sai ku kalli wannan bidiyan domin kusan wa yannan jarumai ne, amma yanzu bari mu baku satar amsa kadan, daga cikin jaruman akwai Ummi rahab, Fati washa, da Nafisa abdullahi.

Dan haka sai ku kalla kuma mun san idan kuka kalli wannan bidiyan baza ku rasa abun fada ba, dan haka idan kana so kayi comment sai ka du ba chan karshan kasa wajan comment section

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

2 thoughts on “Jerin jaruman kannywood mata da Adam a zango ya taba soyayya dasu Amma ba sukai ga aure ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *