Jarumi Ali nuhu yayi magana mai taba zuciya akan zainab both babar jaruma maryam both Allah yajikan masulmai…
Ficaccan jarumi acikin masana antar kannywood wato Ali nuhu yayi wata magana akan rasuwar mahaifiyar jaruma maryam both mai ratsa zuciya.
A yaune muka tsin kayi wata magana daga bakin ficaccan jarumi acikin masana antar kannywood kuma producer wato sarki ali nuhu kenan.
Al’ummar kannywood da yawa sunyi jimamin rashin mahaifiyar jaruma maryam both wato zainab both kenan sabo da itama jaruma ce acikin masana kannywood.
Shine yasa idan kun kula za kuga manyan jaruman kannywood kusan mutum uku duk yaran tane kamar maryam both da kuma amude both.
Sannan sai dan uwan ta ramadan both ga dai faifan bidiyo da ya jawo jarumi Ali nuhu yai wannan wannan maganar da ta bawa kowa da kowa mamaki Allah ya jikan rai.
ga video.
muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka