Jaruma rukayya tacikin shirin labarina series wani faifan bidiyo tana kwance a gadan asibiti kusan mai yafaru da ita babbar magana…
Masana antar kannywood a yanzu haka ta dauke da mutane masu tarin yawa sosai wanda wasu sun dade da shigar ta wasu kuma sababbi ne acikin ta.
Wannan jarumar ma tana daya daga cikin jaruman masana antar kannywood Wanda suka dau wani lokacin acikin masana antar kannywood kawo yanzu.
Jaruma teema yola wacca tana daya daga cikin manyan jaruman kannywood kuma har da ita ake taka rawar gani acikin shirin film din labarina series.
Kwanaki jaruma Teema yola ta hadu da wata rashin lafiya wanda har takai da tayi jiya a wannan lokacin dan haka yanzu ga wani faifan bidiyo ku kalla.
Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.