IZZAR SO EPISODE 85 ORIGINAL
Masu kallan shirin izzar so a yanzu haka muna tafe da wannan shirin akan wannan shafin namu mai al’barka domin ku muka kawo shi.
Dan haka munsan shirin film din izzar so yana dau kan hankalin mutane sosai da sosai kuma gashi Allah ya al’barkaci shirin akaf Africa babu kamar shirin.
Domin shirin ya ajiye record a fadin duniya baki daya sabo da shine shiri nafarko wanda ake yi da yaran hausa kuma idan aka saka acikin sati daya yake samun 1m views wato makalla ta.
Kuyi hakuri bayan mun kammala bincike sai munyi muku bayani muje dau ko bidiyan da zamu saka muku sai muka ga Tashar Bakori tv bata saka shirin na taba.
muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuci gaba da kasan cewa damu ako da yau she.