IZZAR SO EPISODE 70 ORIGINAL
wannan sako shine sakon da lawan Ahmad ya saki ajiya da daddare lokacin da mutane suke jiran suji kalan akan wayar su na izzar so episode 70.
Amma sai suka ga wannan faifan video na jarumin tare dashi da kuma nura mustafa waye da kuma salisu s fulani suna cewa ba za”a saki izzar so ba.
Sabo da wasu dalilai na gaggawa da yataso acikin arewacin Nigeria a yanzu haka sai mutane da yawa wasu basuji dadin hakan ba amma dai ga bidiyan.
masha Allah nasan kun kalli bidiyan kuma zakumai uziri akan abun da yasa bai saki shirin izzar so ba ajiya lahadi sai dai yau ida Allah ya kai mu darai da lfy.