Iya wannan video sai ya jefamu cikin wani hali Gaskiya ana iya shege a wajan shagalin biki yanzu wai ina hukumar hisba bane..

Allah kasa mucika da imani Allah kasa muyi kyakkya wan karshe Wata sabuwar bitina da take sako kai Allah ya kawo mana karshan ta da gaggawa.

Wai ace yanzu auran malam bahaushe ne ake irin wannan abun gaskiya hakan bai kama taba kuma bai dace ba dabo da yadda aka san hausawa a baya.

A wannan lokacin kuma komai yana shirin lalace wa sabo da yadda zaka ga a wajan daurin auran hausawa wai kawai sai kaga ango ya yiwa amarya kis.

Gaskiya hakan ba al’adar malam ba haushe bace kawai turawa ne suke so suga sun mai da mutane kafirai kuma ta Allah ba tasuba Allah ya kubutar damu.

A hannun wa yan nan kafiran ya kuma yi shiryi bata garin cikin mu idan har masu raban shiriya ne idan kuma basu raban shiriya bane Allah ka tar watsa su

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *