Iya wannan hadin ya isa amarya ba sai an sayi kaza a daran farko ba…

Kamar yadda kuka sani akwai maza da dama da suke fama da karancin girman gaba da rashin tsawo da kauri, wanda wannan matsalar take ci musu tuwo a kwarya.

Danna wannan hotan👇👇👇

Bayan haka sai suyi ta neman hanyar da zasu rabu da wannan matsalar amma basu hakan ya gagara, to a yau mun kawo muku wani sahihin ingancaccan maganin karin girman Azzakari tsawo da kuma kauri.

Abubuwan da za’a nema domin hada wannan sahihin ingancaccan maganin sune kamar haka

(1) – Albasa babba guda daya.

(2) – Tafarnuwa gusa hudu zuwa biyar.

(3)- RUWA KARAMIN KOFI

Idan an nemo wadannan abubuwan ga yadda zaku hada su cikin sauki ba tare da kun sha wahala ba.

Za’a markade albasa da tafarnuwa waje daya da ruwa karamin kofi, bayan nan sai a zuba zuma a ciki a gauraye su sosai.

Bayan an gama hade su, za’a rika shan babban chokali 2 da safe 2 da daddare tsawon wata daya idan kana so kaga sakamako me kyau.

Kuma yana karawa Azzakari karfi da hana saurin kawowa da kara ruwan maniyi.

By me hamza abba naku nah kodah yaushe kuh kasan ce da muh domin samin sababbin magungunah da kuma news da sauran suh.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *