Iya wannan bidiyan saiya jifamu cikin masifa wai ina manyan Malamai ne masu fada aji gaskiya irin wannan bai kama taba…
Inaga an kusa fara zuwa da gado gurin event sabo da irin barnar da ake yi agurin daurin auran yaran hausawa a wannan lokacin kowa dai ya ga hotunan dake kan wannan labarin.
Kuma musan zai fuskanci abun da hotunan yake nufi kudu ba yadda sukai kis agaban mutane wata kilama sai kaga iya yansu suna gurin suna washe baki mutane da yawa sunyi tsokaci.
Mutane Da Dama Sunyi Tsokaci Akan Wannan Hoto Kamar Haka:
Dantine Yace : INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUNKUMA FAH IYAYE SUNA GURIN?HAR MA SU TAFA MUSU.
JAMA’AH WAI WAYE WA HAUKA CE?PEOPLE BE GIVING US REASONS TO HATE WEDDING EVENTS EVERYDAY.
IDAN BAKUJIN TSORON ALLAH BAKUKUNYAR MUTANE, BAKU TUNANIN ABINFADAN DA ZAKU BAR MA YAYAN KU?
Shi Kuma Young Ustas Haka Yace:
young_ustaax Dem for kuku bring bed come theevent centerWe are just getting things twisted Wallahi Dole mu wai sai mun fisata Allah?
Kuma muce munaso muga daidai?
Muna so muga zaman lafiya?
Saboda babu wanda ya taba dawo wa daga lahira yabamu labari?
Kiri-kiri mun dauki Allah abun wasan mu?Allah ya wadaran irin wannan wayewar. Wallahi wedding events ba damu ba kam..
Always I’m feeling fine