Iya wannan bidiyan sai ya jefamu acikin wani hali wai ina hukumar hisba bane kuna gani hakan take faruwa…

Malam ba haushe yayi gaskiya da yake cewa dan iska na kauye lallai idan kuka ga abun da yafaru wa zaku yadda da wannan karin maganar na hausawa.

Wani sabon faifan video da yake yawo akan shafu kan sada zumun ta na zamani anga wasu samari da kuma yan mata suna shar holiyar su yadda suke so.

Wannan faifan bidiyo ya bawa kowa da kowa mamaki sabo da yadda suke abun da bai kama taba a wajan wannan taran da suka hada tsakanin maza da mata

ga dai faifan video din nana

https://youtu.be/WSGr699LutY

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *