Iya wannan bidiyan kawai sai ya jefamu acikin wani hali haba wai me yake damun wasu mutanan ne yanzu..

Wai me yake damun wasu jama’ar ne haba wannan bidiyan sai ya baku mamaki sosai ace yanzu abu ya koma babu kunya bau tsoran Allah.

Idan baku man taba wani photo yayi yawo sosai tsakanin kwanaki biyun nan da suka gaba ta wani ango da amaryar sa sukai wani abun kunya agun daurin aure.

Wannan hotunan ya jawo cece-kuce sosai da sosai wasu har cewa su keyi lallai zuwa gaba idan za’ai fati ko kuma dina sai dai amarya da kuma angon ta.

A dau kar musu gado da katifa akai wajan shagalin sabo da rashin kunyar da akeyi ya baci sai kaga amaryar da ango suna yiwa juna kis a bainar jama’a.

Sabo da rashin kunya tayi musu yawa agaban iya yansu maza da mata sai su kama wani rum gume juna, amma wasu sumfi ganin laifin iya yan sabo suna gani kuma basu hana ba..

https://youtu.be/dn25qquqfiI

Iya wannan bidiyan kawai sai ya jefamu acikin wani hali haba wai me yake damun wasu mutanan ne yanzu..

1
4

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *