Iya masu aure kawai maganin girman Azzakari, wallahi amaryar ka sai Tayima..
Wannan hadin yana yi Hanyoyin Yadda zaka magance matsalar (inzali) ma’ana saurin kawowa shine,ta hanyar amfani da magunguna gargajiya na asali wanda kwata kwata babu kwaya ko daya a cikin sa,domin samun ingantaccen kuzari na har abada.
Wannan hanya Tamu da yardar Allah zata magance maka matsalar raunin gaba da kuma saurin inzali wato kawowa da kuma dattin mara.
Za’a Nemo :-
Citta mai kogo.
Namijin goro.
ya danganta da Yadda kake son yawan sa.
Yadda za’a hada shi shine, idan aka samo namijin goron sai a busar dashi sannan a samu yayan citta mai kogo a hada a dake sosai da sosai ya zama gari.
Zaka iya Nemo zuma Ka zuba garin a ciki ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana ko sau 3 a rana.
Sanna kuma za ka iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa amma babban chokali sau biyu a rana ko sau 3 a rana.
zakai hakan ne har na Tsawon sati 2 kana sha,amma kuma kafin ka fara ganin aikin sa a jikin ka,sai kayi kamar tsawon kwana 3 ko 4 ko 5 kana sha,domin yana bin jiki ne ya ratsa ko ina.