Mutuwar mawaki isyaku forest Da a kwai a bin al’jabi

Allah sarki ra yiwa babban ma wakin da Allah yai masa rasuwa an sami wani mutum ya fadi ta yadda isyaku forest yarasu INNALILLAHI wa inna ilaihim raji’un.

Dan sllah ku ka ranta kuji wani a bun al ajabi a kan wan da ya rasun wato isyaku forest wannan babban mai yiwa yan siyasa waka wannan labarin wani babban a bokin sane ya ba da labarin wato aleegumzak.

Aleegumzak shi ma jarumine a masana antar kannywood dan haka shine yasa yai wannan rubutun a kan marigayi isyaku forest ya fara rubutun kamar haka.

Naje na kai masa ziyara duba shi a asibiti awa daya (1 hour) kafin mutuwar sa ko nashi asibitin na tarar da iyayan sa. da matan sa da yan uwa a minai da abokan mu’amala wasu suna kuka wasu cikin da muwa wasu suna ta bashi kalmar shahada.

amma du da yanayi na sharafa da yake ciki allah baisa ya dimauce ba ko yafita cinkin han kalinsa du beyi hakaba yayi magan ganu na ban kwana da kuma bushara kai harda wasiyya da neman affuwar wanda ya sabawa tare da neman ya fiyar wan da ya batawa.

Yana fadin cewa zai mutu ba sau daya ba babban a bida yaban mamaki shine ba yana fadin zai mutu sabo da zagin ciwo bane a bin mamakin shine duk lokacin da zaice zan mutu yana fane cikin farin ciki da fara’a.

Duk da tsa nanin ciwon da yake ciki da kuma halin da yake fama dashi a lokacin sallar la’sar yai sallah ba yan ya idar da sallar sai yace a cigaba da salati da hailala da a keyi.

innalillahi wa inna ilaihim raji’un a cikin wannan ya nayin Allah ya dauki ran isyaku forest ya mutu yana kalmar sha hada cikin farin ciki fus karsa cike da hasken annuri.

Ban yi mamakin kyak kyawan karshi da ya yiba da kuma cika wa da imani duba da irin babbar shai dar da yasamu daga wajan ma haifiyar sa ya na mutukar biyayya da kuma kulawa da dawai niya da yayi da mahai fiyarsa da yan uwan sa da sauran abokan arziki kamar yadda mahaifiyar sa ta bayyana.

San nan aleegumzak ya kara da cewa Allah ya jikan isyaku forest yasa mutuwa ta zama hutu gare shi ya Allah kasa muna muyi kyakkyawan karshe mu cika da imani da kalmar shahada sabo da alfar mar mai alfarma shugabam mu annabi Muhammadu S.A.W

To masu sau raran mu kun deji yadda mutuwar isyaku forest ta kasan ce tabbas da a kwai a lamun mutuwar da kowa yake so yayi a tattare da mutuwar isyaku forest sabo da kunji ya mutu bayan ya yisallar la’sar kuma har yana cewa a cigaba da salati da kuma hailala.

Kun ga kafin ma Allah ya karbi ra yiwarsa sai da yai fadi a kan a cigaba da ai kata kyakkyawan aiki Allah yajikan isyaku forest Allah ya gafar tamasa muna ta mu tazo Allah yasa mu cika da imani mucika da kamar shahada dan arzikin mai arziki annabi Muhammadu S.A.W

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *