Isah Ayagi – sakona
Wannan wakar mai suna “sakona” itama tana daya daga cikin sabbin wakokin da isah ayagi yasaki a wannan shekarar ta 2021
A cikin album dinsa mai suna “Rakumi da aka” zaku iya sauraran wannan wakin a wannan shafin namu na LABARANHAUSA.COM
Ko kuma ku sauke a wayo yinku na android domin ku saurare su a koda yaushe wannan sabon album din kada ka bari a baka labari’
Pingback: Isah Ayagi - Rakumi da akala the Ep (full album) 2021
Has anyone ever tried Wispy Cloud eLiquid E-Juice?