Isah Ayagi-Duk masoyi
Isah Ayagi ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Duk masoyi” Itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa na wannan shekara ta 2021 mai taken suna “Rakumi Da Akala The Ep”.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da shafin labaranhausa.com
domin samun sabbin wakokin hausa da daisauransu.
Pingback: Isah Ayagi - Rakumi da akala the Ep (full album) 2021