Isah Ayagi – Ba rago a so
Isah Ayagi ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Ba rago a so ” Itama wannan waka tana daya daga cikin,
Sabon album dinsa da ya fitar na wannan shekara ta 2021 mai taken suna “Rakumi Da Akala The Ep”
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna domin kasau ke ita wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da shafin labaranhausa.com
domin samun sabbin wakokin hausa da Dai sauransu.
Pingback: Isah Ayagi - Rakumi da akala the Ep (full album) 2021