Irin wannan abu buwan ne suke jefamu cikin wani hali bidiyan yadda suke amare kerun gumar juna ya jawo cece-kuce
A watan yuli shekara ta 2021 aka daura auren ‘yar gidan gwamnan jihar Bauchi zahra bala muhammad, wanda a yanzu Ma’auratan suna nuna farin cikin su
Sabo da nuna farin cikin da suke nuna wana shine yasa suka saki wasu kyawa wan hotunan su yayin da suke gudanar da shagalin auren su amma sai dai wasu mutan suna ganin hakan bai dace ba.

Fatima zara wanda ta kasance diya ga gwamnan jihar bauchi bala muhammad, tare da masoyin ta kuma abokin rayuwar ta masha Sheriff sun saki sabbin hotunan su.
Rahoto ya bayyana cewa: tun a watan yuli na wannan shekarar da muke ciki aka daura auren Fatima Zahra da angonta masha sheriff, ba tare da gudanar da manyan shagulgula ba.
Sabo haka muna suna so muji ra’ayin ku akan wannan zafafan hotunan ango da amaryar domin wasu suna ganin hakan bai kama taba yana wani dau kan ta sai kace wasu turawa,



