Innalillahi wa inna ilaihim raji’un mutuwar mawaki Naziru sarkin waka ta jijjiga jaruman kannywood maza da mata..
innalillahi wa inna ilaihim raji’un Fitaccen jarumin kannywood Kuma mawaki naziru sarkin Wanda ya shahara awajan rera wakokin dasuka shafi na siyasa Dakuma sarauta.
A safiyar yau litinin wani labarin mutuwar mawaki naziru sarkin Waka yaketa yawo a kafofin sada zumunta inda ake bayyana cewar Allah yayiwa mawakin rasuwa sakamakon Hatsarin Mota dayayi.
Saidai ayau din naziru Sarkin Waka yafito ya karyata labarin mutuwar tasa tareda fadin cewar yanan acikin koshin lafiya Kuma idan lokacinsa yayi Dole zai mutu Dan Haka makiyansa su kwantar da hankalinsu.
Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaran hausa muci gaba da kasan cewa damu ako da yaushe.