Innalillahi wa inna ilaihim raji’un Allah ya yiwa Sani sk rasuwa yau wannan video sai ya baka tau sayi allah ya jikan rai😭😭😭

Qalu innalillahi wa inna ilaihim raji’un yanzu yanzu muka sami wani faifan video wanda yake nuni da cewa Allah ya yiwa jarumin masana antar kannywood.

Sani garba wanda kukafi sanin sa da sani garba sk ida baku manta ba ko sati daya ba aiba wasu bata garin mutane suke ta zagin manyan kannywood akan mariga sani garba sk.

Suna cewa manyan kannywood basu da mutunci ai ga dan uwan su kuma abokin aikin su bashi da lafiya amma kuma aunki su tai maka masa, bayan sani sk yaji haka.

Sai ya fito yai bidiyo yana cewa kar yane du wanda yace manyan kannywood basa tai maka masa to yayi karya babba dan haka yanzu ga bidiyan rasuwar tasa anan kasa kadan.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai suna labaran hausa. com

4
3

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *