InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Ya Allah ka karemu daga sharrin wadannan mutanen, Ameen, shiga ku kalli abinda ya faru…

Ubangiji Allah Kayi mana tsari mai karfi tsakanin mu da wadannan azzaluman mutanen da suke ta kashe mana yan uwan mu musulmi wadanda basu san hawa da sauka ba, Ya Allah kayi mana

maganin duk masu hannu a kan wannan ta’asar da ake aikatawa, Wai ace mutane basu da aiki su kashe mutane, ko dayeke duk wanda kaga yana aikata hakan Jahilci ne yayi masa yawa, don da

ace yana da ilimin Addini da na boko da zai aikata wani abu makamancin haka ba, Ubangiji Allah Ya Kawo mana karshen matsalolin mu baki daya musamman ma na rashin Tsaro da ya addabemu

A arewacin Najariya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, 👇👇👇

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *