InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Wannan wane Irin Rashin Imani ne Kalli BidiyonðŸ˜ðŸ˜…
Hasbun Allahu Wa ni’imal Wakil, Don Allah Shi wannan Yaron mai watanni biyu a duniya me ya sani, Wani uba ne yayi wa dansa mai watanni Biyu (2) a duniya Dukan kawo wuka
Kawai saboda yaron ya addabeshi da kuka wai Hujjar sa shine Yaron Ya Hana shi yin bacci, Ta sanadiyar dukan da yayi wa Yaron nasa yasa Aka yanke wa Yaron Hannu a hukumar Lafiya
Wannan Bawan Allah Duka sosai fa yayi wa taron nasa, Domin Har karya wa yaron Hannu yayi a lokacin da yake dukan shi, InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Wannan Farkon abin tambaya ma
shine wai Shin Lafiyar sa lau ko Yana da dan Matsalar Kwakwalwa ne idan ya kasance baya da matsalar kwakwalwa to tabbas Rashi imanin ya kai rashin Imani Ubangiji Allah Ya sa Mudace, Ameen