InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Wannan wane irin abune dan Allah, Shiga ku kalli abinda ya faru…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Ke duniya ina zakije da mu ne wai ace kullum al amura se kara tabarbarewa yake yi, Tarbiyar yaran mu,

Illolin Tiktok Ya Allab la kawo mana karshen wannan musiba, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Ya Allah ka shirya mana matasan mu mata da maza

Ya Allah ka Shiryar da mu da zuriar mu baki daya ya Allah ka bamu Lafiya da zaman Lafiya a kasashen mu baki daya ya Allah ka bamu zaman Lafiya a garuruwan mu, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm.

1
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *