InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, wai don Allah ina yan Hisbah ne ake aikata ire iren wadanan abubuwan, shiga ku kalli abinda ya faru😭…

Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, wai don Allah wannan wane irin musiba ce wai don Allah ba musulmai ke zuwa gidan galan nan bane toh su dena wannan abin da Sukeyi mana, don a iya

sanina a Addinin musulunci babu inda aka ce a je a ringa rawa balle ma wai yammata da samari ko kuma idan ana rawa a je a tsaya ana kallo, Asali ma a na cewa a nisance shi saboda da shi Dajjal

Zai zo ya janyo mutane kuma, Toh kungani gaba daya babu Alheri a cikin sa, Ubangiji Allah ya Ganar da mu, Kuma Babu Wanda ya san ranar mutuwar sa da kuma lokacin ta balle ya kiyaye

Ubangiji Allah ya sa mu dace, Allah ya sa mu Cika da imani, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram…

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *