InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, wadannan kananun yaran ba a nan ya kamata a same su ba gaskiya, Shiga ku kalli abinda ya faru…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, don Allah wadannan yara ina ya kamata a same su, A nawa gani  a wurin neman ilimi ne ko na Islamiya ko kuma na boko ko kuma duka biyu kamar yadda

aka fi yi a ko ina yanzu a wannan zamanin namu domin mafi yawan Al Umma sun puskanci cewa ilimin boko gishirin rayuwar duniya ne, wasu kuma basu puskanta ba, Fatan mu shine Ubangiji

Allah Ya Shirya mana Zuriar mu da matasan mu baki daya, Domin matasan nan tabbas sune manyan gobe idan basu gyaru tun yanzu ba toh se yaushe zasu shiryu, Allah ya shige mana gaba, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *