InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Shin ko kun san yadda yayi da maciji nan hakan shine daidai…

Babbar magana shin ko kun kalli yadda wannan bawan Allah ya yi da wannan maciji, Hakan shine daidai kuma Fatan Mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu

Ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Kamar yadda muka saba gani gabadaya maciji ba wani abin mamaki bane a gare mu ba haka ma kashe maciji ma ba wani sabon

abu bane ba, amma yadda yayi da wannan maciji a ciki Bidiyon nan shine wani sabon abu ratan mu shine Allah ya sa mu gama da duniya Lafiya, Ameen Thumma Ameen.

GA RAMADAN YA ZO A YAWAITA IBADA DA KUMA KYAUTATAWA BAYIN ALLAH, UBANGIJI ALLAH YA BAMU IKON YIN HAKAN, AMEEN THUMMA AMEEN.

2
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *