InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Shiga ku Kalli yadda macizai sukayi da napep a kan hanya…

Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, Wannan Bidiyon tabbas zai Baku mamaki duba da yadda macizai sukayi da keke napep a kan Hanya, a cikin Bidiyon zaku kalli abubuwa da

dama Lamar su dragon wanda aka ce mana babu shi a doron kasa ko kuma dan Adam bai tabbatar da cewa akwai shi ko babu shi ba, da macizai kala kala, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram,

GA RAMADAN YA ZO A YAWAITA AYYUKAN ALHERI DA KUMA KYAUTATAWA BAYIN ALLAH, UBANGIJI ALLAH YA BAMU IKON YIN HAKAN, AMEEN THUMMA  AMEEN.

1
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *