InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Shiga Ku kalli Bidiyon Yadda mesa ta…

Babbar magana ana wata ga wata, Wannan ai ganganci ne, wai ace da rana tsaka mutane su kama hanya tiryan tiryan har cikin daji wai su parawta suka je, saboda

Ganganci, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Bari mu saka muku Bidiyon a nan kasa domin ku samu ku kalla da idanun ku

GA RAMADAN YA ZO A YAWAITA IBADA DA KUMA KYAUTATAWA BAYIN ALLAH, UBANGIJI ALLAH YA BAMU IKON YIN HAKAN, AMEEN THUMMA  AMEEN.

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *