InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, shiga ku kalli Bidiyon Shugaba Buhari a kano…
Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, Fatan Mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Amma Wasu abubuwan Suna Fin karfin mu, A Ranar Litinin wacca tayi daidai da Talatin (30)
Ga Watan Junairu (1) NA Shekarar dubu biyu da ashirin da uku (2023) Shugaban Kasar Najariya Shugaba Muhammadu Buhari Ya Je Garin Kano domin Bude Wasu manya manyan
abubuwa, Wato sun bude Gadar Bypass da ke kan Titin Maiduguri Road da ke Birnin Kano da kuma wata Tasha Dake Cikin Gari, AN Samu mutane da dama wadanda sun kasance
Basuwa son Shugaban har da wasu yara suka ringa Jifan Jirgin da shugaban yake Ciki, Fatan Mu Shine Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.