InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Shiga ku kalli abinda wadannan yammata suke aikatawa, Ubangiji Allah Ya Shirye su, Ameen.

Tir kash an ce yammata adon gari idan sunyi kyau gari yayi kyau idan kuma sun lalace gari ya lalace, Abubuwam da yammatan mu suke aikatawa a wannan zamani se dai muce Ubangiji

Allah ya Shiryar da mu da zuriar mu baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Idan kun lura da matsalolin da muke puskanta har kullum ni ina ganin cewa

Zuwan manhajar Tiktok shine abin da ya kara tabarbare mana tarbiyar yammatan mu a kasar Hausa, Ubangiji Allah ya Shiryar mana da su, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

1
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *