InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Shiga Ku kalli abinda akayi wa dan Sanda a cikin Bidiyon nan…

Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, Wannan wane irin musiba ce, Ya Allah Ka yi mana maganin ire iren wadanan abubuwan da suke kokarin su addabemu, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram

Idan Baku manta ba kwanakin baya ko kuma muce shekarun baya da suka gabata akwai matsalolin da jamian Tsaro suka puskanta a kudancin Najeriya wato Kungiyar Anti SARS

Sun yi barna sosai sosai, Wannan Bidiyon da muka kawo muku shima a kalla ya kai Shekara Biyu, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Bamu zaman Lafiya a kasashen mu baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *