InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, shiga ka kalli taaddanci da akayi a zaben da akayi a bauchi “bamu samu daman cewa se anjima ba ma…”…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, mun samu Labari daga Jaridar CHANNELS TELEVISION na cewa an kashe wani bawan Allah ya

hayaniya ko kuma muce rikicin da akayi a zaben da akayi a bauchi kuma an raunata mutane goma sha Hudu kamar yadda Jaridar Channels Television ta rawaito

Jaridar ta samu damar tattaunawa da matar bawan Allah da ya rasa ransa a gurin abar tausayi bawan Allah, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu gyara, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

GA RAMADAN YA KUSANTO A YAWAITA AZUMI DA KUMA KYAUTATAWA BAYIN ALLAH, UBANGIJI ALLAH YA BAMU IKON YIN HAKAN, AMEEN THUMMA  AMEEN.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *