InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Shiga Ka Kalli Bidiyon yadda Yan Kungiyar Boko Haram Suka…

Hasbun Allahu Wa Ni’imal Wakil Hasbun Allahu Wa Ni’imal Wakil, Wannan wane irin abu ne don Allah, Mutane Dai Kamar bazasu mutu ba, Wai kodai yan Taaddan nan suna Tunanin cewa

su bazasu mutu bane, toh idai ba haka bane ba to meyesa suke aikata ire iren wadanan abubuwan da suke yi su kashe rayuka na musulmi da Wadanda ba ma musulmi ba

Ba tare da wani hakki ba, Kai Fatan Mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Amma Abin masu yayi yawa sosai, Se dai muce Ubangiji Allah ya Shiryar da su idan masu shiryuwa ne

idan kuma ba masu shiryuwa bane ba ya Allah ka kara tona musu Asiri ayi ta kashe su, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *