InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Shiga ka kalli Bidiyon wannan abin tausayi da kuma mamaki,😭😭😭…

Assalamu Alaikum Masu bibiyar mu a cikin wannan shafi, da fatan kowa ya tashi cikin koshin lapiya, Masha Allah, A yanzu haka muna tafe da wani Paipen Bidiyo wanda zai baku tausayi sosai

yan uwa idan kun kalli Bidiyon wadannan yaran zaku tausaya musu, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Allah mun gode maka, ya Allah d
kai

kaso kayi mu a haka ba mu muka so ba su ma wadanda suka kasance nakasassu, kai kaso kayi su a haka, ba kuma kayi hakan ne do  kafi son mu a kan su bane, wannan ikon ka ne kawai Ya Allah, ALHAMDULILLAH.

Ga Bidiyon Video, Mun gode da ziyartar wannan shafin namu mai albarka Labaranhausa.com

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *