InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Shiga ka kalli Bidiyon nan, Abin tausayi sanadiyar waya aka rasa rayuka…😭😭😭

Babbar magana ana wata ga wata, Mun samu Labari mai ban mamaki har da ma tausayi, se dai muce Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram,

wani matashi ne ya kasance yana ampani da wayar sa kawai sai ta fada rijiya Shikuma ya biya cikin rijiyar domin ceto ta bayan ya shiga rijiyar shima Ko ya samu nasarar ceto wayar tasa amma

daga karshe shima sai da aka fito dashi daga cikin rijiyar ya rasa ransa shima, Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Ameen… Darasi son abin duniyar mu kada yake rufe mana Ido, shi wannan din Idan Musulmi ne Allah Ya jikan shi da Rahama, Ameen.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *