InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, shiga  ka kalli Bidiyon Cin Amana ya zama ruwan dare, an kara kama wani jamii mai cin amanar kasa…

Toh fa an akama wani Tsohon jamiin sojan na kasar nan wanda ya bar aiki ya hada baki da yan Taadda yana kai musu makamai, tir da wannan abin, wannan cin amana ya kai mutuka, Ubangiji Allah

Ya kara tona Asirin miyagu da kuma maciya amana, Ameen Ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Ubangiji Allah Ya Shiryar da mu baki daya, Ameen, dama ance da dan gari ake cin gari

wanda ya san sirrin abin yazo ya hada kai da wadanda ake nema suna cin amanar Kasa, Ubangiji Allah Ka Kawo mana karshen Wadannan matsalolin da suka addabemu Ameen.

VIDEO

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *