InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun Ku kalli Bidiyon da sojoji suka shiga wani kauye…

Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, Jaridar Hausalegit, Ta rawaito cewa jamian yan Sojoji sun shiga wani kauye sun fatattaki mazauna kauyen Ku kalli abin tausayi, Ubangiji Allah ya sa mu dace

Rundunar Sojojin Najariya sun shiga wani kauye mutanen garin sun tsorata sun Gudu sun bar Muhallan su a lokacin da sojojin suka mamaye Kauyen, Allah sarki bayin Allah,

ko ma Basu san jamiai ne ko kuma da sanen su Allah masani, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Wannan Rayuwa Se dai muce Ubangiji Allah ya shiryar da mu, Ubangiji Allah ya kawo mana

karshen wadannan matsalolin baki daya, ameen ya Hayyu ya Qayyuhm. ga Cikakken Labarin LABARI 

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *