InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun Kalli Bidiyon wani Yaro da ya kashe kishiyar babar sa…

Hasbun Allahu Wa ni’imal wakil, Wani matashin Yaron da bai wuce Shekara ashirin ba ya kashe Matar mahaifin sa wacca ta kasance kishiyar babar sa da Tabarya, InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun

Ke duniya ina zaki da mu ne, Wannan Rayuwa da muke ciki se dai muce Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen, Ya Allah ka shirya mana zuriar mu ya Allah Ka kara hada kawunan Iyalan mu

ya Allah Ka raba mu da duk wani abin da zai raba kawunan mu a gidajen mu da unguwannin mu, har ma da garuruwan da kasashen mu baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm Ya Dhuljalal wa al Ikram.

Domin karin bayani a kan wannan Labari duba wannan Gidan Jaridar AREWADROP

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *