InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Ikon Allah se dai kallo, danna wannan kasha mamaki…

Hasbun Allahu wa ni’imal wakil Ana wata ga wata wata baiwar Allah ta rasa ranta a wurin DJ a yayin da take Tikar rawa a gurin, Inna Lillahi wa Inna Ilaihi Rajiun InnaLILLAHI Wa Inna Ilaihi Rajiun

Wannan rayuwa ba a bakin kome take ba lokaci daya se a nemeta a rasa, Bayin Allah Wannan Labari Jaridar Labarai ne suka wallafa mana Ita inda ake cewa a nan Birnin kano wannan

Abin ya faru da wata matashiya, Tana Tsaka Da tikar rawa kawai se ta yanke jiki ta fadi a gurin se dai muce Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen. Ubangiji Allah ya shirya mana zuriar mu baki

daya, ya dora mu kuma a kan hanya madaideciya, Ameen Ya Hayyu ya Qayyuhm, Ameen, Ya Allah.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *