InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Hukumar YAN Sanda na Jahar Katsina sun kama Kananun…

Tir Kash Hukumar yan sandan Jahar katsina sun kama wasu Yan Ta adda wadan da Dukan Su sun kasance Yara ne kanana, saga dan Shekara Goma sha Takwas (18) Da kuma Goma sha Tara (19)

Da Yan Shekara Ashirin (20) Daidai da kuma Yan Shekara Ashirin da daya (21) Har izuwa ashirin da biyar (25) domin duk cikin su ba wanada ya haura Shekara Ashirin da biyar (25).

Wadannan kananun yaran sun ne wadanda suka addabi Jahar katsina a da kuma arewacin Najariya, toh fatan mu shine Ubangiji Allah Ya shirya mana da matasan mu, Kuma Ubangiji Allah ya sa mu dace Ameen Ya Hayyu ya Qayyuhm

Ga Cikakken labarin Arewadrop

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *