InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Ga Bidiyon Shugaba Buhari a Katsina…

Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, Wannan wane irin rayuwa ne, Nasan dayawa zasu ce abinda akayiwa tawagar shugaban kasar Najariya shugaba Muhammadu Buhari

a Jahar Katsina baiyi dadi ba Wallahi, Fatan Mu shine Kawai Allah Ya shiga mana Gaba Ya sa Mu dace, Ya Allah Ka Kawo mana Karshen Dukkan Matsalolin mu baki daya

Ya Allah Kasa Mu Gama Da Duniya Lafiya, Ya Allah Ka Shiryar mana da Shuwagabannin mu, Ya Allah Muma Kan Mu Ka Bamu ikon yi musu biyayya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *