InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Ana wata ga ga wata, Dalubi ya Dirkawa Malamar sa ciki, Shiga kalli Bidiyo…

Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, Wannan rayuwa ina zata je damu ne, Wai ace lalacewar wannan zamani har ya kai ace dalibai ke yi wa malaman su tsada, Ubangiji Allah Ya sa mu dace

Ga wani Labarin da Jaridar Amihad ta rawaito Wani magidanci ne a Kasar Ghana Mai suna Richard ya fito ya shaida wa duniya Cewa “Ya Haifi yara yan tagwaye guda biyu namiji da

mace Da suka tasa wato suka Girma Se ya yanke shawarar daukan wa yaran sa mai koya musu karatu, shine ya dauki mace saboda kada watarana Ya dawo gida ya samu mummunar

labari Shiya sa Ya Dauki mace, Se kwatsam wata rana malamar tazo ta same shi take sheda masa cewa tana dauke da cikin dan sa na tsawon wata takwas, Shine yasa ya fito ya fadakar da mutane

a kan ire iren wannan abubuwan da suke faruwa,” Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *