InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, An kama wani Mutum da dan sa na cikin sa suna Kai wa yan Taadda makamai, saboda…

Toh fa ana wata ga wata, Wannan Labari gabadaya abin tausayi ne Youtube channel na JakadiyaTV ta dora wannan Bidiyon ta rubuta cewa an kama Uba da da da zargin kai ma yan Taadda

Makamai (Bindigogi)a kan kudaden da adadin su Naira Dubu Dari ne kacal (100,000) Ubangiji Allah ya sa mu dace zamu saka muku Bidiyon a nan kasa domin ku gani da idanun ku

Abin gabadaya ya bada mamaki sosai, zakuga tattaunawar da sukayi da jamiai, Da kuma tambayoyin da aka ringa yi musu, Ubangiji Allah Ya Shirya Mana Zuriar Mu, Yasa mu duka muyi kekkyawar Karshe.

Video

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *